Dijon kameri
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Burgenland (en) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Austriya | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.81 m | ||||||||||||||||||

Dijon Kameri (an haife shi ranar 20 ga watan Afrilu, 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Red Bull Salzburg.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.