Rhoda Chileshe
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Zambiya, 8 Mayu 1998 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Zambiya | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
Rhoda Chileshe (an haife ta a ranar 8 ga watan Mayu shekarar 1998) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Indeni Roses da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia .