Rodrigo Diego
Appearance
| mutum | |
|
| |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Mexico |
| Country for sport (en) | Mexico |
| Suna |
Rodrigo (mul) |
| Sunan dangi |
López (mul) |
| Shekarun haihuwa | 2 Disamba 1996 |
| Wurin haihuwa | Guadalalajara |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
| Participant in (en) |
diving at the 2016 Summer Olympics (en) |



Rodrigo Diego Lopez (an haife shi ranar 2 ga watan Disamban 1996) ɗan ƙasar Mexico ne. Ya yi takara a gasar tseren mita uku na maza a gasar Olympics ta bazarar 2016.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rodrigo Diego". Rio 2016. Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 23 August 2016.